Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-07-27 17:18:58    
Bikin Duanwu

cri

Ban da abinci kuma, ya kasance da al'adar jama'a ta yin ado masu halin musamman a gun bikin Duanwu. A wannan rana, kowane iyali yakan rataya wata irin ciyawar da ake kira Mugwort da ta Cattail a bakin kofarsa domin yin rigakafi da kawar da ciwace- ciwace. Kuma akan yi gagaruman bukukuwan tsere-tseren kwale-kwale a bakin kogi ko tafki, kuma an buga ganguna da kuge, da yin kirarin farin ciki a kan kwale-kwale.(Umaru)


1  2  3