Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-07-03 10:46:27    
Dole ne aikin kadamar da zirga-zirgar hanyar jiragen kasa wanda ta hada Qinghai da jihar Tibet zai kai matsayin gaba na duniya

cri
Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 1 ga watan nan , Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya halarci taron yin murna da zirga-zirgar hanyar jiragen kasa wada ta hada da Qinghai da jihar Tibet , inda ya bayyana cewa , dole ne aikin kadamar da zirga-zirgar hanyar jiragen kasan zai kai matsayin gaba na duniya .

Mr. Hu ya kai ziyara a wuraren dake daura da hanyar , kuma ya yi gaisuwa da masu shimfida hanyar . Ya nuna godiya ga masu gine-gine saboda taimakon da suka bayar ga hanyar kuma ya bayyana fatansa da su kai matsayin gaba na duniya a wajen kadamar da hanyar .

Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya bayyana cewa , ya kamata wurare daban daban dake daura da hanyar su kama damar yalwata masana'antu masu kasance da halin musamman kuma su ba da fifiko wajen yin amfani da albarkatan wuraren don kyautata zaman rayuwar jama'a na kabilu daban daban. (Ado)