Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-20 18:43:37    
Spain ta shiga mataki na gaba na wasannin cin kofin duniya

cri

Ran 20 ga wata, an yi gasanni biyu na karo na biyu na kungiyar H na wasannin cin kofin duniya a kasar Jamus. Da kwal din da 'yan wasa Raul Gonzalez da Torres na kasar Spain sun ci, kungiyar kasar Spain ta lashe ta kasar Tunisia da ci 3 da 1, kasar Spain ta shiga mataki na gaba.

A cikin sauran wata gasa, kungiyar kasar Ukraine ta yi kokari sosai, ta lashe ta kasar Saudi arabia da ci 4 da ba nema, watakila za ta shiga mataki na gaba. Har yanzu, an riga an yi rabin duk gasanni na wasannin cin kofin duniya na Jamus, gobe za a shiga karo na karshe na gasannin kungiyoyi.