Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-14 12:22:27    
An kammala gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa a kwana na biyar

cri

Yau da asuba, agogon Beijing, an kammala gasanni uku na kwana na biyar na wasan kwallon kafa na cin kofin duniya da ake yi a kasar Jamus.

Kungiyar kasar Korea ta Kudu ta lashe ta kasar Togo da ci 2 da 1; kuma kungiyar kasar Faransa wadda ita ce zakara a gun gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa da aka yi a shekarar 1998 da kungiyar kasar Swiss sun yi kunnen doki; Ban da wannan kuma kungiyar kasar Brazil ta lallasa ta kasar Croatia da ci 1 da ba nema. ( Sani Wang )