Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-13 11:13:46    
An kawo karshen Gasar kungiyoyi guda 3 na gasar kwallon kafa ta duniya

cri

Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 12 ga watan Yuni , An kawo karshen Gasar kungiyoyi guda 3 na gasar kwallon kafa ta duniya . Kasar Italy da kasar Czecho da kuma kasar Australia sun ci nasara .

A cikin gasar ta Kungiyar E , Kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Italy ta ci nasara da kwallo 2 da ba ko 1 kan kungiyar kasar Ghana . Kungiyar Czecho ta ci nasara da kwallo 3 da ba ko 1 kan kungiyar kasar Amurka . A cikin gasar ta Kungiyar F , Kungiyar Australia ta ci nasara da kwallo uku da ba ko 1 kan Kungiyar kasar Japan . ( Ado)