Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-11 21:20:33    
An kawo karshen gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa ta rana ta biyu

cri

A ran 11 ga wannan wata da asuba (agogon birnin Beijing), an kawo karshen gasanni uku na cin kofin duniya na wasan kwallon kafa na rana ta biyu. A cikin karo na farko da aka yi gasar a tsakanin rukunin "B" , kungiyar kasar Ingiland ta lashe kungiyar Paraguay da ci daya ba ko daya, sa'anan kuma an yi gasar ta karo na biyu a tsakanin rukunin "B", kungiyar Trinidad And Tobago ta yi canjaras da kungiyar Tobago bisa halin da take ciki na rashin wani dan wasa.

A karshen gasar da aka yi a tsakanin rukunin "C", kungiyar Argantina ta lashe kungiyar Coto D'voire da ci biyu da daya.(Halima)