|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2006-06-11 18:28:56
|
Kungiyar Argentina ta lashe kungiyar Cote d'Ivoire da ci 2 da 1
cri

An sami labarin cewa, a karawar rukuni rukuni ta gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa da aka yi a ran 10 ga wata a birnin Hamburg na kasar Jamus, kungiyar Argentina daga rukunin C ta lashe kungiyar Cote d'Ivoire da ci 2 da 1.
|
|
|