Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-18 16:00:37    
Kasar Amurka ba za ta tabbatar da zaman lafiyar kasar Iran a sakamakon ta sadaukar da shirin nukiliya ba

cri

A ran 17 ga wata a gun wani taron watsa labaru da aka shirya, kakakin majalisar gudanarwa ta kasar Amurka Sean Mccormack ya bayyana cewa, kasar Amurka ba za ta tabbatar da zaman lafiyar kasar Iran domin ta sa kaimi ga kasar Iran ta sadaukar da shirin nukiliya ba.

A yayin da Mccormack yake tabo magana a kan shirin kungiyar EU wajen tayin abin alheri da aka bai wa kasar Iran da tabbacin zaman lafiyarta, ya ce, kasar Amurka ba za ta yi shawarwari a kan haka ba. Kasar Amurka ba za ta yi la'akari a kan tabbatar da zaman lafiyar kasar Iran ba.(Danladi)