Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-16 16:45:10    
Kasar Kenya mai kyakyawa sosai da ke kan ikwaita

cri

Assalamu alaikun, barkanmu da sake saduwa a wannan fili mai farin jini wato shirinmu na "Yawon shakatawa a kasashen Duniya ". A cikin shirinmu na yau za mu karanta muku wani bayani mai lakabin haka: An kai ziyara a kasar Kenya don sayen abubuwan tsaraba .

Jama'a masu sauraro, ko wanne wurin da ka yi ziyara , kana son kawo wasu abubuwan tsaraba masu daraja . Idan ka je kasar Kenya , to ko shakka babu , da farko dai za ka zabi kayayyakin sassaka na halin musamman na Afrika wadanda ake yi amfani da kayayakin halittu iri daban daban .

A cikin kayayyakin sassaka masu yawa na kasar Kenya , katakan sassaka sun fi daraja . Saboda a cikin katakai , bakakke sun fi kyau . Sa'an nan kuma katakan Rose sun fi daraja . Idan ka ajiye su kan ruwa , sai su nutse cikin ruwan . Wadannan kayayyakin sassaka suna da haske sosai , shi ya sa a kan ce suna da halin musamman mai martaba .

Kayayyakin sassaka suna da iri daban daban . A cikinsu akwai giwa da zaki da rhinoceros da sauran dabobi . Ban da wadannan kuma , kayan mutum-mutumi na halin musamman na Afrika da wuka da kuyafa da kwano da sauransu sun sami maraba daga mutane masu yawon shakatawa . Turawa su kan bayyana cewa , sun fi son kai ziyara a kasar Kenya . Ina dalilin da ya sa a yi yawon shakatawa a kasar ? Shi ne ya zo daga sababin siniman na kasar Ingila . Wane ne ya dauki wadannan siniman kabila ? Shi ne Mr. Daniel wanda ya taba zaman yau da kullu ciki9n shekaru 20 , kuma ya hakakke cewa , wannan gaskiya ne .

A kasar Kenya , kai bako ne har abada . Ba sau daya sau biyu ba mutanen kasar Kenya sun gaya mini haka . Bakunci halin musamman ne na mutanen kasar Kenya . Wata rana wani bature ya yi yawo a kasuwa , wani musulmi na kasar Kenya ya cire kundi wanda yake sa al'kura'ani a ciki daga wuyansa , shi da kansa ya rataye a wuyana don nuna fatan alheri gare ni .

A tashar Motoci wani ya shawarce ni zuwa mahaifinsa don ziyara . A gidansa ka ci abinci da zama ba tare da biya kudi ba . Mahaifinsa yana kudancin kasar Kenya . A cikin motocin zirga-zirga wadanda suka ba ni 'ya'yan itatuwa ban sa adadinsu sosai ba . A tituna ko yaushe ko ina sun yi gaisuwa da ni , saboda wannan ya riga ya zama wani kashi na zaman yawon shakatawa .

Idan kana son sanin Kenyawa , to , muddin ka tsaya kan mararraba kuma ka bude wata taswira kamar ka yi batan kai , sai nan da nan wasu mutanen Kenya su zo wurinka kuma su tambaye ka cewa kana son na ba da hannu gare ka ? Idan ba shi da aiki , tabbas ne zai kai ka zuwa birnin da kake son ziyara . A mako na farko da na zo kasar Kenya , kowace rana wasu mutane su da kansu sun raka ni yawon shakatawa