Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-27 22:00:09    
Hu Jintao ya tashi zuwa Kenya domin ci gaba da yin ziyara bayan da ya gama ziyararsa a Nigeria

cri
Yau, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya tashi daga Abuja cikin jirgin sama na musamman zuwa Kenya domin ci gaba da yin ziyara bayan da ya gama ziyararsa a Nigeria.
A duk tsawon lokacin ziyarar, Hu Jintao ya yi shawarwari tare da takwaransa Olusegun Obasanjo na Nigeria, inda suka samu ra'ayi iri daya kan yadda za a kara karfafa dangantakar abuta ta muhimman tsare-tsare tsakanin kasashen biyu ba tare da fashi ba ; Ban da wannan kuma, Hu Jintao ya gana da shugaban majalisar dattawa da na majalisar wakilai na Nigeria da kuma wakilan masu masana'antu na kasashen Sin da Nigeria, har ya ba da lacca a majalisar dokokin kasar, wadda ke da lakabin haka : ' A sanya kokari tare wajen yalwata sabuwar dangantakar abuta ta muhimman tsare-tsare tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika'.( Sani Wang )