Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-27 01:37:49    
Hu Jintao da Olusegun Obasanjo sun yi shawarwari

cri
A ran 26 ga wata da maraice, agogon Najeriya, shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ya isa birnin Abuja  kuma ya fara yin ziyarar aiki a kasar Najeriya a wannan rana da yamma ya yi shawarwari da shugaba Olusegun Obasanjo na kasar Najeriya a fadar shugaban kasar Najeriya, inda suka yi musayar ra'ayoyinsu kan dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu da maganganun duniya da na shiyya-shiyya da suke jawo hankulansu tare da kuma maganar yadda za a kara yin hadin guiwa a tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka.

Hu Jintao ya fara ziyararsa ta aiki a kasar Najeriya ne bayan da ya kawo karshen ziyara a kasar Morroco a wannan rana. (Sanusi Chen)