Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-26 10:45:33    
Mutane masu fama da ciwon cataract Sun sake ganin Haske

cri

Wakilin Tashar internet mai sunan On Line ya ruwaito mana labarin cewa , tsohuwa Zhang Rongqing wadda take da shekaru 62 da haihuwa a wannan shekara tana zama a kauyen birnin Anshan na Lardin Liaoning dake arewa maso gabashin kasar Sin . Kwanan baya zamanta ya yi sauye-sauye . Saboda a karkashin taimakon wasu hukumomi , an yi mata fidar cataract ba tare da biya kudi ba . Idanu biyu na tsohuwar wadanda ba su iya ganin kome ba a cikin shekaru 3 da suka shige, yanzu suna iya ganin haske .

Ina dalilin da ya sa aka gabatar da wannan batu ? Saboda A cikin 'yan shekarun da suka shige , a kauyukan kasar Sin a kan bullo da masu fama da ciwon catarac ba zato ba tsamani .

Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labarin cewa , A ran 16 ga watan nan , wani jami'in Kungiyar kiyaye ikon mata da yara ta kasar Sin ya bayyana cewa , a wannan shekara kasar Sin za ta ci gaba da karfafa aikin wannan fanni wato za ta kara karfin kiyaye ikon mata da yara .

A Unguwar Haidian na birnin Beijing akwai wata makarantar musamman wadda take karbi yara masu karacin basira wato Makarantar firamare ta Peizhi . Wakilin Rediyon kasar Sin ya kai ziyara a wannan makarantar , inda ya gano cewa , a wannan makarantar akwai cikakkun kayayyakin koyarwa da isassun malamai masu koyarwa . Koyon ilmi da zaman yau da kullum na yaran ba su da bambanci bisa na daidaitattun yara . Liu Xuting , yaro mai karancin basira ya gaya wa wakilinmu cewa , yana jin dadi sosai a cikin makarantar .

Ya ce , kawunai da goggo masu yawa suna kula da ni . A nan ina farin ciki a kowace rana . A wajen koyon ilmi , malamai maza da mata suna kula da ni . Zan mai da hankali sosai kan karatu .

A shekarar 1999 an fara yin fidar cataract a kauyuka . Kafin wannan lokaci kuma a garuruwa musamman ma a manyan birane ana yin fidar cataract . lokacin da ake yin fidar cataract kullum an kashe awoyi fiye da 3 kuma ba a sami sakamako mai kyau ba .

A Sashen ido na Asibitin cibiyar Wafangdian akwai likitoci shida suna iya yin fidar cataract . Yanzu suna iya gama aikin fida cikin minti 20 , kuma bayan da aka yi fidar , galibin masu fama da ciwon cataract suna iya sake ganin haske . Wani jami'in da ke kula da aikin maganin ciwon ya bayyana cewa , ko da ya ke a cikin masu fama da ciwon akwai wasu ba su farfado da ganin haske , amma an ce wannan ba laifi , watakila ban da ciwon cataract suna fama da sauran cututtuka . Saboda haka ba za su jawo hankalin mutane ba . Amma duk da haka bayan da samari suka ingiza wadannan ayyukan farfado da ganin haske sai ya zama wani hali mai kirki .(Ado )