Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-24 16:55:09    
Kafofin watsa labarai na kasar Saudi Arabia sun mai da hankali sosai kan ziyarar Hu Jintao a kasar

cri

A ran 22 ga wata, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya fara kai wa kasar Saudi Arabia ziyarar aiki ta kwanaki uku. A cikin kwanakin nan, muhimman kafofin watsa labarai na kasar Saudi Arabia sun mai da hankali sosai kan ziyarar shugaba Hu a kasar.

A ran 23 ga wata, jaridar Ar Rihadh ta kasar Saudi Arabia da aka buga su da yawa ta bayar da sharhi cewa, kasar Sin ta ci manyan nasarori bayan da ya yi gyare-gyare a cikin shekaru 20 da suka gabata. Kasar Sin wata kasa ce da ta iya haye wahaloli. Haka kuma sharhin ya bayyana cewa, kasar Sin wata kasa ce da ke samun bunkasuwa cikin sauri, kuma ita kasa ce da take iya neman moriya don kanta da kuma sauran kasashe.(Kande Gao)