Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-19 10:45:28    
Sassan watsa labaru na kasashen waje sun nuna yabo sosai ga taron fadin albarkacin bakinka kan tattalin arziki da ciniki na gabobi biyu na Tekun Taiwan

cri
Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 9 ga wata nan a nan birnin Beijing , Tang Shuangning , mataimakin ministan Hukumar sa ido kan bankuna ta Kasar Sin ya bayyana cewa , hukumar tana himmantar da jari mai zaman kai da ya shiga cikin gyare-gyaren sana'ar bankuna .

A gun taron fadi albarkacin bakinka kan yadda masana'antu masu zaman kansu za su zuba jari a Jami'ar Beijing , Mr. Tang ya ce , ba da izni ga hukumomin bankuna a wajen zuba jari ya sha bamban da ba da izni ga jari mai zaman kai . A wajen dokokin shari'a jari mai zaman kai ya shiga bankuna ba ya kasance da katanga . Yanzu an riga an bullo da wasu jari mai zaman kai suna daukar takardun hada-hadar kudi na bankunan kasuwanci . (Ado)