Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-11 18:11:27    
Kasar Sin za ta nace ga bin manufar sarrafa jarin hada hadar kudi wajen yin gyare-gyare kan tsarin hada hadar kudi na bankunan kasuwanci da ke hannun gwamnati

cri
A ran 10 ga wannan wata, kwamitin kula da harkokin sa ido kan sha'anin bankuna na kasar Sin ya bayar da jawabin da shugaban kwamitin Liu Kangming ya bayar , inda ya bayyana cewa, za a nace ga bin manufar sarrafa jarin hada hadar kudi wajen yin gyare-gyare kan tsarin hada hadar kudi na bankunan kasuwanci da ke hannun gwamnati sosai da sosai.

A sa'I daya kuma, Mr Liu Kangming ya bayyana cewa, kwamitin sa ido kan sha'anin kudi zai kara kyautata tsarin kula da harkokin bankunan kasuwanci da ke hannun gwamnati ta yadda za su zama bankunan zamani na hada hadar kudi da ke da isasshen kudi da aiwatar da harkokinsu lafiya da samar da hidima mai kyau tare da samun sakamako mai kyau, sa'anan kuma da ke da karfin takara a kasa da kasa.(Halima)