Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-10 20:29:03    
Kasar Sin tana da imani ga mayar da ita don ta zama wata kasar da ke kokarin yin ayyukan sabuntawa

cri

A ran 10 ga wannan wata a nan birnin Beijing, ministan kimiyya da fasaha na kasar Sin Xu Guanhua ya bayyana cewa, yana da imani sosai ga shigar da kasar Sin cikin jerin kasashen da ke kokarin ayyukan sabuntawa a shekarar 2020.

A gun taron ganawa da manema labaru da majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta shirya domin taronta na shekara shekara, Mr Xu Guanghua ya bayyana cewa, kasar Sin ta riga ta tsara cikakken tsarin kimiyya da fasaha, kuma tana da isassun albarkatan kwararru wajen kimiyya da fasaha, kuma tana da hakikanin karfin kimiyya da fasaha, wajen bincike da yin amfani da hallitu da zirga-zirgar jiragen sama da saruan wasu manyan bangarori, karfin kasar Sin ya riga ya kai matsayin ci gaba a duniya, saboda haka, kasar Sin tana da sharuda masu amfani da yawa na raya kasar don ta zama wata kasar da ke kokarin yin ayyukan sabuntawa.(Halima)