Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-09 14:04:17    
Kasar Sin za ta ci gaba da kafa dokoki iri iri bisa ra'ayoyin jama'a

cri

A ran 9 ga wata, Wu Bangguo, shugaban zaunannen kwamitin majalisar dokokin kasar Sin ya bayyana cewa, zaunannen kwamitin zai ci gaba da kafa dokoki bisa ilmin kimiyya ta hanyar dimokuradiyya. Lokacin da yake kafa dokoki iri iri, zai kara mai da hankali kan ra'ayoyin jama'a iri iri.

A wannan rana da safe, a gun taron shekara-shekara na majalisar dokokin kasar Sin da ake yi yanzu a nan birnin Beijing, an saurari rahoton aiki da Wu Bangguo ya gabatar a madadin zaunannen kwamitin majalisar.

Wu Bangguo ya ce, bisa shirin da aka tsara, zaunannen kwamitin zai duba shirye-shirye 25 na dokoki iri iri. (Sanusi Chen)