Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-08 21:34:32    
An ci gaba da yin taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar a birnin Beijing

cri

A yau ran 8 ga wata a nan birnin Beijing, an ci gaba da yin taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar.

A ran nan da safe, kungiyoyi wakilai daban daban da suke halartar taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin sun yi cikakken taro, inda suka yi bincike a kan rahoton shirin shekara shekara da rahoton bincike a yayin da suke dudduba rahoton aikin gwamnati. Shugabannin Sin da suka hada da Hu Jintao da Wu Bangguo da Wen Jiabao da Jia Qingling da dai sauransu su ma sun shiga taron nazarin a cikin wasu kungiyoyin wakilai. A madadin gwamnatin tsakiya ne, Hu Jintao ya nuna gaishe-gaishe na murnar bikin ranar mata ga wakilai mata da ke halartar wadannan tarurruka biyu na shekara shekara, haka kuma ga mata daga kabilu da rukunoni daban daban na duk fadin kasar Sin.(Lubabatu Lei)