Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-08 18:10:11    
Kamata ya yi gwamantin kasar Sin ta kara nuna goyon baya ga bunkasuwar kauyuka

cri

A ran 8 ga wata a birnin Beijing, an shirya cikakken taro na taorn shekara-shekara na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin, inda mambobin majalisar suka bayyana cewa, kamata ya yi gwamantin kasar Sin ta kara nuna goyon baya ga bunkasuwar kauyuka.

Mamba Chen Yaobang ya kawo shawarar kafa dokoki da gwamnatin kasar ta kara nuna goyon baya domin sa kaimi ga bunkasuwar kungiyoyin tattalin arziki na manoma. Ya ce, ta wannan aiki, za a iya kara karfafa kwarewar manoma da zamanintar da aikin gona da kara wa manoma kudin shiga da kawar da talauci a kauyuka.(Danladi)