Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-08 16:34:03    
Majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin tana kokarin ba da shawarwari kan raya zaman al'umma mai jituwa

cri
Wakilin majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin, Shen Guofang ya bayyana a yau 8 ga wata a nan birnin Beijing cewa, majalisar ta aiwatar da nazarin musamman a kan abubuwa da dama dangane da raya zaman al'umma mai jituwa, kuma daga cikin shawarwari masu yawa da ta gabatar, gwamnati ta riga ta dauki da dama.

Mr.Shen ya yi wannan bayani ne yayin da yake amsa tambayar da wakilinmu ya yi masa a gun taron manema labaru da aka shirya a wannan rana. Wannan masanin ilmin dazuzzuka ya ce, majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin tana mai da hankali sosai a kan maganar zaman jituwa a tsakanin dan Adam da muhalli, kuma wakilai da yawa ne suka gabatar da shawarwari masu kyau ga gwamnati dangane da yadda za a nemi ci gaba kuma ba tare da kashe albarkatun kasa da yawa da kuma gurbata muhalli ba.(Lubabatu Lei)