Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-07 17:02:02    
Bazarar kasar Holland, kamshin furani mai suna Tulip ya yaduwa ko ina

cri

Kasar Holland lambu na kasashen Turai, kasar Furani. Yawan kasar da aka yi furani ya kai murabayin 44430, kuma yawancin furanin da aka yi shi ne furani Tulip, Tulip shi ne furanin kasa ta kasar Holland.

Holland yana kudu maso gabas da ke duniya, shi ne babban birnin ne mafi sanyi mafi kyakywa da mafi ban sha'awa na duniya. A ko wace shekara, akwai watanni shida ko bakwai kankara mai taushi suna rufi birnin Holland. A lokacin sanyi, furen Tulip wanda ya sa Holland ta zama birnin Furani da sauran furannin iri-iri suna bace, masu yawo shakatawa suna iya ganin wani kyakkyawar birnin kankara mai taushi mai ban sha'awa.

Lokacin da mu shiga wannan duniyar kankara mai taushi, babu abin zai iya hana mu yi maganar yabo hoton da muke gani daga zuciyarmu. Kankara mai taushi da nauyi mai fari fat suna rufin gidaje, itatuwa, hanyoyi, koguna, tabkuna da manyan kasa. Ana iya ganin mutum-mutumin iri-iri da aka yi da kankara ko kankar mai taushi a wurin shagatawa, gefen hanyoyi, daji ko cibiyar birni. A cikin kyakkyawar hoton nan, tufafin mutane mai launuka iri-iri su zama "furanni masu tafiya" a birnin.

Lokacin sanyi na birnin Holland ya ba da mutane farin jini sosai, ya ba da mutane abubuwa masu ban sha'awa da yawa, 'yan birnin ba za su boye a gida, duniyar kankara mai taushi filin wasa nasu ce mafi girma. Kogin Ledo mai kolomita goma da ke birnin ya zaman filin halitta inda ake iya yin gudun kan kangara, an ce wannan fili mafi tsawo a duniya da ake yin gudun kan kangara.

Mutane suna yin gudun kan kangara a kogin, kogin ya zaman wani kogi mai launuka iri-iri cikin tafiya. A filin gidan kayan halitta, masu gwanayen aikin zane-zane suna yin mutum-mutumin iri-iri. A filin wasa na kwallon kangara, tsohuwa na shekaru sittin ko yara na shekaru biyar suna sa tufafin kare jiki suna wasan kwallon kankara da yarontaka, masu kallo ba su tsoron sanyi ba, suna kallo gasar wasan kwallon kankara mai ban sha'awa, suna son wasan kwallon kankara kamar haka, sai ban abin mamaki ba ne da mutanen Canana sun sa kwallon kankara ya zama kwallon kasar.

A cikin bukukuwa uku masu ban sha'awa na Holland a akwai bukukuw biyu suna cikin lokacin sanyi: bikin farin jini kan kankara da bikin sadaukarwar kankara mai taushi. A lokacin bukukuwa, mutanen duk birnin suna tashi, mutane suna waka tare da kankara, suna rawa tare da kankara mai taushi. Ko wane gida ya gina ganuwar kankara mai taushi saboda ana tsamani ganuwar kankara mai fari fat za ta iya hana ko wane shaidan, za ta iya kiyaye farin ciki na duk mutanen gida.

A lokacin sanyi, idan kana tafiya kan hanyoyin birnin, za ka gani mutum-mutamin da yawa da aka yi da kankara mai taushi, a wani lokaci, kamar shiga gidan dabobbi, damisa mai jikin ratsi-ratsi, damisa, biri, panda, babbar dabba ta teku?, a wani lokaci, kamar shiga duniyar gine gine, gidan gauye, babban gini, gidan almasihu, hotel?, a wani lokaci, kumar shiga duniyar jirgi, jirgin sama, jirgin kasa, motoci, jirgin ruwa?

Ina jin farin jini da na isa birnin Holland a lokacin sanyi, ina tsamanni lokacin sanyi lokacin mafi kyakkyawa ce ga Holland. [Musa]