Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-02 10:46:38    
Kasashen duniya sun kai suka ga Cheng shuibian sabo da ya soke kwamitin dinkuwar kasar Sin da daina aiki da tsarin dinkuwar kasar Sin

cri
Wani labarin da wakilin rediyon kasar Sin ya rubuto mana ya bayyana cewa, bayan da shugaban hukumar Taiwan ya bayyana cewa, zai soke kwamitin dinkuwar kasar Sin da daina aiki da tsarin dinkuwar kasar Sin, a ran daya ga watan nan da muke ciki, bi da bi ne wadansu kungiyoyin duniya da kasashe na duniya sun ci gaba da kai suka mai tsanani ga irin mugun aikinsa.

A wannan rana, bisa madadin kawancen kasashen Turai ne kasar Austria kuma shugaban zagayewar taro na kawancen kasashen Turai ya bayar da wata sanarwa cewa, inda ana karfafa cewa, irin mugun aikin da Cheng Shuibian ya yi zai lahanta halin kasancewar zama mai dorewa da neman bunkasuwa cikin lumana tsakanin bangarori biyu, Kuma kawancen kasashen Turai yana fatan bangarori biyu su rike da hakuri don kaucewa tsanantaccen halin dake tsakanin bangarori biyu zai kara zafi.

Kafin wannan, Mr.Solana babban wakili na kawancen kasashen Turai mai kula da harkokin waje da zaman lafiya shi ma ya bayyana cewa, irin mugun aikin da Cheng shuibian ya yi shi ne kalubale ga bangarori biyu kuma mu yi nadama sosai ga wannan.

A wannan rana kuma ma'aikatar harkokin waje na kasar Rasha da na kasar Faransa da na Japan da na Phippines da na Singapore da na Crodiya da na sauran kasashe dukkansu sun nanata cewa, za su ci gaba da tsaya kan matsayin Sin kasa daya kawai a duk duniya.(Dije)