Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-10-24 10:39:12    
Ana fatan Syria za ta yi hadin guiwa da kwamitin bincike na duniya

cri

A ran 23 ga wata,shugaban kungiyar `yan majalisa ta `taron dimokuradiya` na Lebanon kuma shugaban jam`iyyar `the socielist progressive party` Walid Jumblatt ya bayyana cewa,yana fatan kasar Syria za ta yi hadin guiwa da kwamitin yin bincike na duniya,ta yadda za a gane ainihin dalilin da ya sa aukuwar batun shari`a game da tsohon firayin ministan kasar Lebanon.

Mr.Jumblatt bai yarda da a yi takunkumi ga kasar Syria ba,ya ce,bai kamata ba a yi takunkumi ga jama`ar kasar Syria.(Jamila zhou)