Yanzu ana yin "taron nuna kayayyakin aikin noma na Taiwan da taron nuna hadin gwiwar da ke tsakanin zirin Taiwan" a brinin Shanghai. Manoman Taiwan wadanda ke halartar taron sun ce, suna fata mahukunta Taiwan ta yabowa moriyar da babban yankin kasar Sin ta yi wa musu.
Wasu manoman Taiwan sun ce, kayayyakin aikin noma na Taiwan suna da babbar kasuwa a babban yankin kasar Sin, kuma akwai dama sosai, suna tsamani, shigowar kayayyakin sun shiga kasuwar babban yankin kasar Sin zai moriyar juna. Shi ya sa, ya kamata mahukuntan Taiwan ta kauce wa mahani don manoman su sami moriya. [Musa]
|