Ran 22 ga wata, wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya ruwaito mana labari daga Johannesburg, fadar mulkin kasar Afirka ta Kudu, cewa shugaban kasar, Thabo Mbeki, zai gabatar da mutumin da zai maye gurbin Jacob Zuma don ya zama sabon mukaddashinsa.(Bello)
|