Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-06-10 16:37:31    
Kasashen Afrika sun sake nemi kasashe masu arziki da su rage kudin taimako ga amfanin gonansu

cri
Wani labarin da wakilin rediyon kasar Sin ya rubuto mana ya bayyana cewa, a ran 9 ga watan nan da muke ciki, a birnin Alkahira, hedkwatar kasar Masar, ministocin ciniki na kasashe mambobi kusan 40 na kawancen kasashen Afrika da wakilan tattalin arziki na wadansu muhimman shiyoyyi sun yi taro, sai sun bayar da "wata sanarwar Alkahira", inda gaba daya ne aka nemi kasashe masu arziki na yamma da su rage kudin taimako ga amfanin gona musamman ga auduga kafin watan Disamba na shekarar nan da muke ciki, wato kafin za a kira taron ministocin ciniki na karo na shida na kungiyar cikin kasashen duniya wanda za a yi a shiyyar Hong Kong.

A gun wannan taro, ministocin ciniki na kasashe daban daban na Afrika sun zartas da wata taswirar hanyoyin shirin Doha.(Dije)