Ran 10 ga wata, wakilinmu ya ruwaito labarin cewa, babban yankin kasar Sin za ta aika da Panda biyu zuwa yankin Taiwan, yanzu a lokacin da muke ciki panda 17 suna cibiyar kiyaye panda da ke lardin Sichuan na kasars Sin, suna jiran a zabi wadanda za a dauka, kuma suna cikin koshin lafiya.
Bisa labarin da muka samu, za a zabi mace daya da namiji daya daga cikinsu wadannan panda, domin a ba mutanen yankin Taiwan a matsayin kyauta. (Bello)
|