Ran 31 ga wata, jakadan kasar Masar da ke Isra'ila Mohammed Asim Ibrahim ya ce, bayan Isra'ila ta janye jiki daga yankin Gaza, Masar ba za ta kiyaye zaman lafiyar wurin, kamar ba za ta hana dakarun Palesdinu su kai farmaki ga Isra'ila ba.
Asim ya ce, ya kamata Isra'ila ta warware matsaloli da kanta bayan ta janye jiki. Amma ya nuna cewa, idan Masar ta kara sojoji, za a iya kai farmaki ga aikin saukar da makamai a boye. [Musa]
|