Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-26 17:06:02    
Kasar Cote Divoir ta fara rarraba kungiyoyin farar hula dake goyon bayan shugaban kasa

cri
Wani labarin da wakilin rediyon kasar Sin ya aiko mana ya bayyana cewa, bisa yarjejeniyar zaman lafiya da shugabanni na sassa daban daban dake cikin hargitsin kasar Cote Divoir suka kulla a watan Afrilu na shekarar nan da muke ciki, a ran 25 ga watan nan, a birnin Guiglo dake yammacin kasar Cote Divoir, rundunar soja ta gwamnatin da kwamitin kwance damara na duk kasa sun fara rarraba wadannan kungiyoyin farar hula da suka nuna goyon baya ga tsohon shugaban kasar Gbagbo.

Manyan hafsoshi na gwamnatin da jami'ai na wurare daban daban sun halarci wannan bikin fara rarrabawa.(Dije)