Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-13 17:19:36    
Tawagar James Soony ta kamalla ziyararsu a babban yankin kasar Sin

cri

Ran 13 ga wata, bayan da tawagar jam'iyyar PFP wadda ka karkashin jagorar shugabanta James Soony ta kammala ziyararta cikin kwanaki 9 a babban yankin kasar Sin, ta tashi daga birnin Beijing don komawa Taiwan.

A ran 12, a birnin Beijing Hu Jintao babban sakatare na kwamitin tsakiya na JKS ya yi shawarwari na gaske tare da James Soony. Hu Jintao ya gabatar da ra'ayoyi mai ka'idoji 4 wajen kyautata da bunkasa huldar da ke tsakanin gabobin biyu, wadanda ke hada da: tsaya kan ra'ayi na shekarar 1992 da aka samu na kasar Sin daya tak, da aza turkin siyasa na tabbatar da huldar da ke tsakanin bangarorin biyu da samun bunkasuwa cikin lumana da zama mai dorewa; sa kaimi ga tabbatar da bude hanyoyin jiragen sama da sadarwa da yin ciniki tsakanin gabobin biyu, da sake maido da tattaunawa da shawarwari cikin daidaici, neman ra'ayi daya kan bambance-bambance da kara ra'ayoyi masu tashi daya da fahimtar juna , za a kara halin 'yan uwa na gabobin biyu.(ASB)