Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-11 16:44:28    
James Soong ya karfafa cewa, hanyar samun 'yancin kan Taiwan, maras mafita ce

cri

Ran 11 ga wata yayin da James Soong shugaban jam'iyyar the people first Party ya yi jawabi a shehararen jami'ar Qinhau, ya karfafa magana cewa, hanyar samun 'yancin kan Taiwan maras mafita ce.

James Soong ya ce, kullum jam'iyyarsa ta nuna kiyewar samun yancin kan Taiwan. Ya nuna cewa, daidaita batun da ke kasancewa tsakanin gabobi biyu, ya zama ajandar samun daidaituwa da shinfida zaman lafiya da samun jituwa har kai ga hada kai, sai dai a sa zaman alheri na jama'a a matsayi na farko, za a sami dabarar daidaituwa da kowa zai yarda. Ya kamata gabobi biyu sun nuna sahihanci a gaban tarihi, su tsaya kan hakikanin abu don fuskantar nan gaba, ta haka za a sa gabobi biyu su more wata makoma mai kyau tare.(ASB)