|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-05-04 21:38:35
|
Kafofin watsa labaru na Singapore da na Kambodia sun nuna babban yabo ga ziyarar da Lien Chan ya yi a babban yankin kasar Sin
cri
A ran 4 ga wata, kafofin watsa labaru na Singapore da na Kambodia sun bayar da bayanoni edita bi da bi don nuna babban yabo ga ziyarar da Lien Chan, shugaban jam'iyyar KMT ta kasar Sin ya yi kwanan baya a babban yankin kasar Sin, sun bayyana cewa, ziyarar nan ta samu nasara, kuma tana da babbar ma'ana.
|
|
|