Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-04-25 10:35:09    
Ofishin kula da harkokin Taiwan na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin ya yi shawarwari  wata kungiya ta jam'iyyar the people first party ta Taiwan

cri
A ran 24 ga wata da dare a nan birnin Beijing,ofishin kula da harkokin Taiwan na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin Mista Chen Yunlin ya yi shawarwari da 'yan kungiyar farko da sakatare-janar najam'iyyar the people first party ke jagora,bangarori biyu sun tsara shirye shirye kan ziyarar da shugaban jam'iyyar the people first party James Soong zai kai a babban yankin kasar Sin.

Bangarorin biyu dukkan sun bayyana cewa za su yi kokari tare domin wannan ziyara da hanyar mu'amala tsakanin jam'iyya da jam'iyya da ciyar da dangantaka tsakanin bangarori biyu na zirin Taiwan da kyautata ta da kuma kawo fa'ida ga mutane na bangarori biyu.(Ali)