|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-04-09 16:54:23
|
Jama'ar Taiwan suna ci gaba da kai kara ga 'yan aware na Taiwan saboda ziyarar da aka yi a haikalin Yasukuni na Japan
cri
Labari daga Kamfanin Dillancin Labaru Na Xinhua ya bayyana cewa, a ran 8 ga wannan wata, wasu jama'ar Taiwan sun tafi zuwa inda ke gaban kofofin sassan aiwatar da harkokin hukumar Taiwan da na sashen kafa dokokin shari'a don kai kara, inda suka nemi kawancen hadin kai na Taiwan na kungiyar 'yan aware na Taiwan da su nuna gafara bisa sanadiyar kai ziyara a haikalin Yasukuni na Japan, suka kuma nemi a sauya kushoshin da suka yi maganganun goyon bayan ziyarar da 'yan aware suka yi a haikalin Yasukuni na Japan.
A cikin 'yan kwanakin nan da suka wuce, kafofin watsa labaru na Taiwan sun yi ta bayar da bayanan musamman da sharhi don la'anci kawancen hadin kai na Taiwan da magoyansa saboda danyun ayyuka da suka yi na batar da ran jama'ar Taiwan.(Halima)
|
|
|