|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-03-31 21:38:06
|
Jia Qinglin ya ce, babban yankin kasar Sin yana maraba da Lian Zhan, shugaban jam'iyyar Kuomintang ta kasar Sin ya kawo ziyara
cri


A ran 31 ga watan nan a nan birnin Beijing, Jia Qinglin, manban zaunannen kwamiti na ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kuma shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ya gana da kungiyar ziyara ta jam'iyyar Kuomintang da ke karkashin shugabancin Jian Binkun, mataimakin shugaban jam'iyyar Kuomintang ta kasar Sin. Jia Qinglin ya ce, shugaba Lian Zhan na jam'iyyar Kuomintang ya riga ya nuna burinsa na kawo ziyara a babban yanki, babban yanki yana maraba kuma ya gayyaci Lian Zhan ya kawo ziyara a lokacin da ya ga dama. (Dogonyaro)
|
|
|