Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-31 17:56:22    
Kungiyar kawo wa babban yankin ziyara ta jam'iyyar KMT ta kasar Sin ta kai ziyarar ban girma ga kabarin ajiye tufaffi na marigayi Sun Yat-sen

cri
Labarin da wakilin rediyon kasar Sin ya rubuto mana ya bayyana cewa, a ran 31 ga watan nan da muke ciki, kungiyar kawo wa babban yanki ziyara ta jam'iyyar Kuomingtang ta kasar Sin dake karkashin jagorancin mataimakin shugaba na jam'iyyar Kuomingtang ta kasar Sin ta je dakin ibada dake kararar yammacin birnin Beijing don nuna ban girmamawa ga kabarin ajiye tufaffi na marigayi Sun Yat-sen tsohon shugaban jam'iyyar Kuomingtang. Wannan karo na farko ne tun daga shekaru 56 da suka shige, bisa sunan jam'iyya ne jam'iyyar Kuomingtang ta kasar Sin ta aike da kungiyar kawo wa babban yankin ziyara ta kasar Sin don nuna girmamawa ga wannan marigayi mai kago jam'iyyar Kuomingtang.

A ran 28 ga watan nan da muke ciki ne,wannan kungiyar kawo wa babban yankin ziyara ta jam'iyyar Kuomingtang ta kasar Sin ta fara yin ziyara ta kwanaki 5.(Dije)