Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-30 17:53:54    
Wata tawagar jam'iyyar Kuomintang ta kai ziyarar ban girma a kabarin Zhongshan na birnin Nanking

cri
Ran 30 ga wata da safe, Jiang Binkun mataimakin shugaban jam'iiyar Kuomintang na Sin ya shugabanci wata tawaga da ke hade da mutane 34, sun je birnin Nanking don kai ziyarar ban girma ga kabarin Sun Yatsen.

A madadin Lian Zhan shugaban jam'iyyar Kuomintang da duk 'yan jam'iyya, Jiang Binkun ya ajiye kwandon furanni a kabarin Sun Yatsen. Duk 'yan tawagar sun sukunyad da kai sau uku a gaban mutum-mutumin Sun Yatsen da tsaya cik cikin minti guda. Daga baya an karanta bayanin tunawa.

Kabarin Yatsen kabari ne na jagorar juyin juya hali na zamani na kasar Sin kuma babban mutum mai kishi kasa. Bana shekara ce ta cika shekaru 80 ta rasuwar Mr. Sun Yatsen.(ASB)