Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-23 18:17:01    
Mutane na sassa daban daban na birnin Guangzhou sun bayyana cewa tsara dokar hana ballewa daga kasa ya dace da burin dimbin jama'a

cri
Labarin da wakilin rediyon kasar Sin ya rubuto mana ya bayyana cewa, kwanan baya, mutane na sassa daban daban na birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin sun shirya taron tattaunawa,inda suka nuna tsayayyen goyon bayansu ga dokar hana ballewa daga kasa.Dukkansu suna gani cewa, wajibi ne a tsara dokar hana ballewa daga kasa, kuma yana cikin dacewa sosai, kuma ya dace da burin dimbin jama'a na duk kasar Sin.

Shugaba na ofishin kula da harkokin yankin Taiwan na gwamnatin jama'a na birnin Guangzhou ya bayyana cewa, wannan dokar hana ballewa daga kasa ya bayyana babban sahikancin halin mahaifarmu wajen tsaya kan cewa har kullun ne muke neman dinkuwar mahaifa cikin lumana, Kana kuma ya bayyana babbar niyyar babban yankin kasar Sin wajen nuna adawa da rukunin 'yan kawo barka na Taiwan.(Dije)