Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-15 11:02:44    
Sinawa da ke yammacin Afirka sun rungumi Dokar Hana Ballewa daga Kasa

cri

Ran 14 ga wata, kungiyar sa kaimi ga dinkuwar kasar Sin cikin lumana ta yammacin Afrika ta bayar da wata sanarwa, inda aka nanata cewa, Sinawa da ke yammacin Afrika suna tsayawa kan goyon bayan Dokar Hana Ballewa daga Kasa da majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta zartar, kuma suna ganin cewa, dokar ta dace da ra'ayin jama'a, kuma za ta ba da taimako wajen kiyaye moriyar illahirin jama'ar kasar Sin, wadanda suka hada da jama'ar Taiwan da Sinawa da ke ketare.

A baya ga haka kuma, cikin sanarwar, an ce, dokar nan ta dace da sauye-sauyen da aka samu wajen maganar Taiwan, tabban ne za ta ba da babban tasiri kan aikin daidaita maganar Taiwan, ta yadda za a samu makoma mai haske. (Bello)