Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-10 09:44:47    
Yawan tsofaffi na yankin Taiwan ya kai kashi 9 cikin kashi dari

cri

Bisa sabuwar kidayar da bangaren Taiwan da abin ya shafa ya bayar, an ce, yawan tsofaffin da shekarunsu ya kai 65 da wani abu na yankin Taiwan ya kai kashi 9 cikin kashi dari, wanda ke biye da kasar Japan da kuma yankin Hongkong, wato ya zo na uku.

A cikin shekarar 1993, yawan tsofaffi na yankin Taiwan ya kai kashi 7 da ke cikin kashi dari, shi ya sa tun daga wancan lokaci, yankin Taiwan yana da matsalar tsofaffin da suka fi yawa bisa bayanin da M.D.D. ta yi.

Ya zuwa yanzu yawan duk yankin Taiwan ya zarce miliyan 23, kuma matsakaicin shekarun mutane ya kai 76.(Kande Gao)