Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-02-28 10:07:31    
Babban yankin kasar Sin yana fatan za a kara yin mu'amala a tsakanin gabobi 2 na mashigin tekun Taiwan wajen harkar yawon shakatawa

cri

Gu Chaoxi, mataimakin shugaban hukumar yawon shakatawa ta kasar Sin ya nuna cewa, ana fatan bangarorin masu kula da harkar yawon shakatawa da ke gabobi 2 na mashigin tekun Taiwan za su kara yin mu'amala a tsakaninsu, kuma su yi iyakacin kokarinsu domin neman tabbatar da yin zirga-zirgar jirgin sama da harkokin kasuwanci da na gidan waya a tsakanin gabobin 2 kai tsaye, ta yadda za a farfado da al'ummar kasar da kuma dinki kasar Sin a waje daya.

Malam Gu ya yi wannan kalami ne a gun taron sada zumunci na tawas kan harkar yawon shakatawa tsakanin gabobi 2 na mashigin tekun Taiwan, da aka shirya a ran 27 ga watan, a birnin Xiamen da ke kudancin kasar Sin.

Wakilan hadaddun kungiyoyin yawon shakatawa da na kamfanoni masu kula da harkar yawon shakatawa na babban yankin kasar Sin da takwaransu fiye da 340 na Taiwan sun halarci taron na kwanaki 3.(Bello)