|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-02-03 11:01:04
|
Wakilan shugaban hadaddiyar kungiyar kula da huldar da ke tsakanin gabobi biyu na zirin Taiwan sun dawo babban yankin kasar Sin
cri
A matsayinsu na wakilan shugaba Wang Daohan na hadaddiyar kungiyar kula da huldar da ke tsakanin gabobi biyu na zirin Taiwan, a ran 2 ga wata, mataimakin shugaba da babban sakatare na kungiyar sun koma birnin Shanghai da ke gabashin kasar Sin, bayan da suka halarci bikin nuna ta'aziyya ga rasuwar Gu Zhenfu, babban daraktan "Asusun yin mu'amala tsakanin gabobi biyu na zirin Taiwan".(Lubabatu Lei)
|
|
|