Wakilinmu ya sami labari daga babbar hukumar jiragan saman fasinja ta kasar Sin cewa, kamfanoni 6 na jiragan sama da su shiga harkokin hayar jiragan sama domin 'yan kasuwa na Taiwan suna yin aikin share fage kan fannoni daban dabam.
An sami labari cewa, wadannan kamfanoni 6 za su aika da harkokin hayar jiragan sama na karo 24 domin 'yan kasuwa na Taiwan wadanda za a tashi daga Beijing, da Shanghai da Guanzhou, yanzu sun riga sun daddale yarjejeniyar yin hidima na kasa tare da 'yan kasuwa na kamfanonin jiragan sama na Taiwan.(ASB)
|