Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-01-18 18:15:11    
An yi kira ga dukkan Sinawa da ke zaune a gida da a ketare da su yi yaki da yunkurin neman 'yancin kan Taiwan

cri
Mataimakiyar shugaban majalisar dokokin kasar Sin madam He Luli ta yi kira a nan birnin Beijing a ran 18 ga watan nan ga dukkan Sinawa da ke zaune a nan kasar Sin da a ketare da su yi yaki sosai da ayyukan yunkurin neman 'yancin kan Taiwan.

A gun taron da aka yi a yau, madam He Luli ta nuna cewa, a cikin dan lokacin da ya wuce, hukumar Taiwan da ke karkashin shugabancin Chen Shuibian a cikin gaggawa ne take yunkurin neman 'yancin kan Taiwan domin jawo baraka ga duk kasar Sin. Ban da wannan kuma ta kan haddasa tashin hankali a kan harkokin gida na Taiwan da dangantakar da ke tsakanin gabobi 2 na mashigin tekun Taiwan. Yanzu ya riga ya zama tarnaki mafi girma kan hanyar neman bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin gabobin nan biyu da dinkuwar duk kasar Sin gaba daya cikin lumana. Yana kuma kawo barzana mafi tsanani ga zaman lafiyar yankin mashigin tekun Taiwan. (Sanusi Chen)