Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-01-03 17:27:32    
Dokar fama da aikin jawo barakar kasa mahaifa yana bayyana ran zuciyar jama'ar kasar Sin

cri
A ran 3 ga wata a nan birnin Beijing, shugaban kungiyar sada zumunta a tsakanin 'yan uwanmu na Taiwan na kasar Sin Yang Guoqing ya bayyana cewa, kasar Sin ta kafa dokar fama da aikin jawo barakar kasa mahaifa yana bayyana ran zuciyar jama'ar kasar Sin.

Yang Guoqing ya ce, mutane masu yunkurin neman 'yancin kan Taiwan da harkokin da suka yi suna tsokana ikon mulkin kasa da cikakken yanki na duk kasar Sin ainun, kuma barzana ce mafi tsanani ga zaman lafiyar yankin mashigin tekun Taiwan. Yang Guoqing ya kara da cewa kasar Sin ta kafa dokar fama da aikin jawo barakar kasa mahaifa domin tana son nuna imaninta da na jama'ar kasar Sin wajen dinka duk kasar Sin gaba daya cikin lumana kuma da bayyana babbar niyyarsu wajen kiyaye duk ikon mulkin kasa da cikakken yankin kasar Sin yadda ya kamata. Sabo da haka, wannan ya samu maraba daga wajen jama'ar kasar Sin kwarai. (Sanusi Chen)