Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2004-12-26 20:40:33    
Tsara dokar yin adawa da jawo barakar kasa abun nan yana da wajaba kuma ke dacewa da hali

cri
Ran 26 ga wata da safe, taro na 13 na majalisa ta 10 ta zaunannen kwamitin wakilan jama'ar duk kasar Sin, ya duba dokar yin adawa da jawo barakar kasa cikin kungiya-kungiya, shugaban majalisar Wu Bangguo ya halarci duddubawar.

'Yan zaunannen kawamitin sun nuna cewa, Taiwan ya zama wani kashi ne da ke cikin yankin kasar Sin. Domin yin adawa da 'yan aware na samun yancin Taiwa da su jawo barakar kasa da sa kaimi kan samun dinkuwar kasa cikin lumana, da kare zaman lafiya da zama mai dorewa cikin shiyyar zirin Taiwan da kare mallakar kan kasa da cikakken yankin kasa, da kiyaye babbar moriyar kabilun Sin, an kafa dokar yin adawa da neman jawo barakar kasa aiki mai wajaba sosai kuma ke dace da hali. Kuma an kasance da sharuda don kafa dokar.(ASB)