Hotunan dake nuna yadda ake nomawa gami da girbin laimar kwado wato mushroom a turance a lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin.(Murtala Zhang)