Abincin Salad da ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki

CRI2021-06-17 10:20:33

Abincin Salad da wani kuku dan kasar Faransa ya hada, wanda ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki. Wannan nau’in abinci ya samu karbuwa daga wasu masu sayayya. Hukumar kula da ingancin abinci ta Turai ta amince a sayar da wadannan tsutsotsi a kasuwa a watan Mayun bana.

Abincin Salad da ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki_fororder_93496fa76c6e4b25a9e9c81b95730ba1

Abincin Salad da ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki_fororder_e3da9bd58bed4ba3b306616c46b4a66b

Abincin Salad da ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki_fororder_3b8d463cb86d47a2a66f4612ec982214

Not Found!(404)