Wurin bude ido na Jiu Zhaigou na yankin Aba na lardin Sichuan
CRI2021-04-21 09:13:51
Wurin bude ido na Jiu Zhaigou na yankin Aba na lardin Sichuan, shimfidar wuri yana da kyaun gani a wannan wuri, abin da ya jawo hankali masu bude ido daga Sin da waje. (Amina Xu)