Lambun shan iska na gandun daji na tsaunin Guiqingshan dake gundumar Zhang na birnin Dingxi dake lardin Gansu. Rana a sassafe ta boye a cikin gajimare, abin mai kyaun gani ne. Wannan lambun shan iska na da zummar kiyaye muhallin halittu har an yi masa lakabin “karamin tsaunin Huashan”. (Amina Xu)